small church music

Hymn Books WestAfrica

browse by Category

Littafin Wakoki - Hausa (West Africa)

Numbers 401-446 are Yan Waƙoƙi (small songs 1- 46)

     1     Ubangiji Allah, ga mu nan gabanka, Holy, Holy, Holy
     2     Ubangilinmu, Mai Ceto, Tallis' Canon
     3     Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi, Monk
     3/2  Abu duk a duniya Ubanmu ne ya yi, Royal Oak
     4     Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya, Newman
     4/2  Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya, Gerontius
     5     Halleluya, Halleluya, Halleluya, Victory
     6     Mu yi sujada ga Ubangiji, Houghton
     6/2  Mu yi sujada ga Ubangiji, Hanover
     7     Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, Lancaster
     7/2  Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, Westminster
     7/3  Ya Allah, kai mai girma ne, kai ne Maɗaukaki, I Have a Friend
     8     Na zauna a ɗakinka in yi maka sujada, Vienna
     9     Ina misalan daraja da ban mamaki, Westminster
   10     Muna son wurin nan na darajar Allah, Quam Dilecta
   11     Maɗaukakin Sarki madauwami ne, St. Denio
   12     Allah Maɗaukaki, Sarki madauwami, Come, Thou Almighty King
   13     Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo, Abends
   13/2  Kai ne Ubanmu, gare ka mun zo, Hursley
   14     Abba, Uba, ga mu nan, duba, tsauta, ji, ƙanmu, Capetown
   15     Ya Ubanmu, ka bishe mu, Grafton
   16     Ni na gaskata da Allah, St. Denio
   16/2  Ni na gaskata da Allah, Capetown
   17     Tun farkon hasken safe, Laudes Domini
   18     Rana ta Ubangiji ta sake zuwa yau, Aurelia
   19     Ya Ubangiji, mun gode, Austria
   20     Yesu Ubangijinmu, ga mu nan a gabanka, Barmouth
   20/2  Yesu Ubangijinmu, ga mu nan a gabanka, St. John
   21     Yinin nan ya wuce, dare yana bi, Eudoxia
   21/2  Yinin nan ya wuce, dare yana bi, Merrial
   22     Da yamman nan, ya Yesunmu, He leadeth me
   23     Ranan nan da ka bayar ta faɗi, St. Clement
   24     Ubangiji Allahnmu, Gunka muka zo yanzu, Evening Praise
   25     Ya Ubangijinmu, A hannunka mu ke, Combe Martin
   26     Ya Ubangijinmu Yesu, Tsare mu da daren nan, Evening Prayer
   26/2  Ya Ubangijinmu Yesu, Tsare mu da daren nan, Brocklesbury
   27     Yesu, na naɗa ka a cikin zuciyata, Diademata
   29     Mun gode maka, ya Uba, Allahnmu, J.J. Husband
   30     Ya ku mutanen duniya duk, Coronation
   30/2  Ya ku mutanen duniya duk, Diadem
   31     Zo, jama'a, yabi Allah, Lauda Anima ©
   31/2  Zo, jama'a, yabi Allah, Regent Square
   32     Ya Al'ummai, ku ɗaukaka , Old 100th
   33     Ga Yesu Ubangijinmu, Coronation
   33/2  Ga Yesu Ubangijinmu, Diadem
   34/2  Ya Maɗaukaki na Allah, Regent Square
   35     Ya Almasihu, mulkinka, Duke St
   35/2  Ya Almasihu, mulkinka, Truro
   35/3  Ya Almasihu, mulkinka, Rimington
   36     Mu zo da murna dayawa, Nativity
   37     Yabo ga Allahnmu, shi ne mahaliccin kome !, Lobe den Herren
   38     Mun gode wa Allah da dukan zuciyarmu, Nun danket
   39     Duk nufina da zuciyata, ya Allah, tone su, Abbey
   39/3  Duk nufina da zuciyata, ya Allah, tone su, Dalehurst
   40     Ya Uba na cikin Sama, ina roƙonka, Pass me not
   41     Ya Ubangijinmu, muna yin addu'a , Caswell
   41/2  Ya Ubangijinmu, muna yin addu'a , Gott Ein Vater
   41/3  Ya Ubangijinmu, muna yin addu'a , North Coates
   42     Ya Yesu, ban da kai, ban iya kome ba, I Need Thee
   43     Yi addu'a, ba fasawa, Edna R. Worrell
   44     Zo, mu kawo kukanmu, Yesu yana jiranmu, Hendon
   45     Ya Yesu, muna jiranka, Angelus
   46     Ya Yesu, Ubangijinmu, Duke St
   46/2  Ya Yesu, Ubangijinmu, Truro
   46/3  Ya Yesu, Ubangijinmu, Rimington
   47     Yesu mai alheri, Ɗan Madaukaki, North Coates
   47/2  Yesu mai alheri, Ɗan Madaukaki, Eudoxia
   47/3  Yesu mai alheri, Ɗan Madaukaki, Merrial
   48     Kurkusa ga giciyenka, kullum dai ka ja ni, Jesus, Keep me
   49     Ubangiji Yesu, ina roƙonka, Quietude
   50     Yesu mai jinƙai, Ubangijinmu, Eventide
   51     Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu'ata, Abridge
   51/2  Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu'ata, Richmond
   51/3  Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu'ata, Azmon
   51/4  Ya Allah, Ubangijina, ka ji addu'ata, Sawley
   52     Maƃulƃula na ruwan rai, Kishi zai kashe ni, St. Anne
   53     Yesu Yana jin addu'a, Converse
   53/2  Yesu Yana jin addu'a, Blaenwern
   54     Tun da farkon hasken safe, W.O. Perkins
   55     Ya Uba na cikin Sama, Evening Prayer
   55/2  Ya Uba na cikin Sama, Brocklesbury
   56     Ya Ubanmu na cikin Sama, Llanthony
   57     Ya Allahnmu Madauwami, Melita
   58     Yanzu, ya Uba, muna tunawa, Unde et Memores
   59     Mun gode maka, Allahnmu, Canonbury
   60     Maganar Allahnmu fitila ce, Bethany
   61     Ga littafi a hannunka, Littafi Mai Tsarki ne, Wonderful Words of life
   62     Ya Ubangijinmu, Kalmarka ta dauwama , Ravenshaw
   63     Can wani tudu bayan gari, ka yanka sadaka, Horsley
   64     A cikin daren nan da aka ba da shi, Dolomite Chant
   64/2  A cikin daren nan da aka ba da shi, Quam Dilecta
   65     Don jibin nan, Mai Fansarmu, Duke St
   66     Gurasar rai, ciyad da ranmu yau, St. Agnes
   66/2  Gurasar rai, ciyad da ranmu yau, St. Agnes (Dykes)
   67     Mai Cetonmu, kan giciyenka, Rockingham
   67/2  Mai Cetonmu, kan giciyenka, Hamburg
   68     Ya Ubangiji Yesu, mun taru wurinka, Aurelia
   69     Yesu, maganar rai, lura da ni, Sherwin
   69/2  Yesu, maganar rai, lura da ni, All souls
   70     Mai bayarwa ne Allahnmu, Old 100th
   71     Ya Allahnmu, ka karƃi baikonmu, Richmond
   71/2  Ya Allahnmu, ka karƃi baikonmu, Azmon
   71/3  Ya Allahnmu, ka karƃi baikonmu, Sawley
   72     Yesu Ɗan Allah, yau ka zo!, Antioch
   73     Jama’ar Ɗan Allah, ku taru ku yi murna, Adeste Fideles
   74     Mu zo duk mutane, amintattu na Allah, Adeste Fideles
   75     Mu zo mu gai da Almasihu, Yesu Mai Cetonmu, Christmas
   75/2  Mu zo mu gai da Almasihu, Yesu Mai Cetonmu, Winchester Old
   76     Tashi, mu gai da Ubangijinmu, Yorkshire
   77     Yara, mu tashi da murna mai yawa, Epiphany Hymn
   78     Yau an haifi Almasihu, Ɗan Maɗaukaki ya zo, Mendelssohn
   79     Ya ƙanƙanuwar Baitalahmi, can ƙasar Yahuda, St. Louis
   80     Daa, mala’iku ke shaidar, Regent Square
   81     Ku ji muryar annabci kuwa, da Allah ya faɗa, Brother James' Air
   81/2  Ku ji muryar annabci kuwa, da Allah ya faɗa, St. Columbia
   82     Yesu Rasul, mai alheri, Quem Pastores
   83     Makiyaya da daddare sun tsare garkensu , Christmas
   83/2  Makiyaya da daddare sun tsare garkensu , Winchester Old
   84     Ga labarin daren nan, Rocking
   85     Raina na ba da shi, na ba da jinina, Baca
   86     Yesu ya bar Samaniya, Memorium
   87     Ku masu Ƙaunar Yesu fa, jama'ar Masu Bi, St. Peter
   88     Ubangiji, muna gaisuwa, Austria
   88/2  Ubangiji, muna gaisuwa, Nettleton
   89     Almasihu, hasken duniya, Austria
   89/2  Almasihu, hasken duniya, Nettleton
   90     Zamanin da, Almasihu ya zo , I am so glad
   91     Aka haife shi a Baitalahmi, E.E. Hasty
   92     Wanene a daki can, Who is He
   93     Ku mutanen Almasihu, Deerhurst
   94     Dā can, da Sama ta cika da yabo, One day when heaven
   95     Hosanna ga Ɗan Dawuda! Mai albarka ne shi, St. Theodulph
   96     Babu sunan da ya fi sunan Yesunmu, Moel Llys
   97     Ba wani suna na ke so in ji, in riƙa ji, St. Peter
   98     Da suna wanda ba mai fi a dukan zamanai, Belmont
   98/2  Da suna wanda ba mai fi a dukan zamanai, Dalehurst
   98/3  Da suna wanda ba mai fi a dukan zamanai, J.A. Trench
   99     Akwai sunan nan mai daɗi wanda ba mai kamarsa, Precious Name
 100     Dogara ga sunan Yesu, W. Kirkpatrick
 101     Suna mai daɗi Yesu ne a kunnen Masu Bi, St. Peter
 103     Da tunawar ƙaunar Mai Ceto, C.H. Gabriel
 104     Duba dai Mai Fansarmu, Man of sorrows
 105     Ga Yesu Ubangijinmu, can yana mutuwa, There is a fountain
 106     Me za mu ce da Yesu? Ɗan Ragon Allah ne, Katherine Kelly
 107     Ran da na ga Mai Cetona, Rockingham
 107/2  Ran da na ga Mai Cetona, Hamburg
 108     Zo wurin giciyen Yesu, ku masu ƃacin rai, W.H. Doane
 109     Jama'a duk, ku zo mu yi yabo ga Allahnmu, Graefenberg
 109/2  Jama'a duk, ku zo mu yi yabo ga Allahnmu, Farnham
 110     Kai ne mu ke tunawa, giciyenka da raɗaɗi, St. Bees
 111     Zaƃaƃƃe na Allah, shi, Man of sorrows
 112     Can cikin kabarin, Yesu Mai Ceto, Christ Arose
 113     Ya Allah, miƙa hannunka, ka tsai da haukansu, St. Magnus
 113/2  Ya Allah, miƙa hannunka, ka tsai da haukansu, St. Fulbert
 114     Halleluya! Halleluya! Halleluya!, Victory
 115     Ya Yesu, har ga mutuwa ka kai don cetonmu, St. Magnus
 115/2  Ya Yesu, har ga mutuwa ka kai don cetonmu, St. Fulbert
 116     Ta da kanku, ƙyamare, Halleluya!, Easter Hymn
 117     Yesu Kristi yau ya tashi, Easter Hymn
 118     Almasihu yana nan!, St. Albinus
 119     Zo, mutane, rera waƙa, Neander
 120     Duba, Yesu yana zuwa, Helmsley
 121     Mai Cetonmu zai zo, misalin walƙiya, St. John
 122     Wata rana, wata sa'a, Yesu Kristi za ya zo, I D. Sankey
 123     Ƴan duniya ba sa yarda da Ubangijinmu, James McGranahan
 124     Yesu Kristi yana zuwa domin ya karƃe mu, G.F. Root
 125     Yesu Ubangijinmu yana gun Uba yanzu, Tramp, Tramp
 126     Ku duba irin ƙaunan nan, ƙauna ta Allahnmu, Newington
 126/2  Ku duba irin ƙaunan nan, ƙauna ta Allahnmu, St. Stephen
 127     Wata rana za mu gan shi, Vision (Davies)
 128     Yesu yana zuwa, lalle yana zuwa, Will Thompson
 129     Farkon zuwan Almasihu daga Sama ne ya zo, Roll Call
 130     Ran da Ubangiji za ya dawo, W.H. Doane
 131     Ka zo, Ka zo Immanuel, Veni Emmanuel
 132     Ina bautar zunubai, Yesu ne mai kawo ceto, Robert Lowry
 133     Alhamdu ga Allah don Ɗansa, Yesu, W.H. Doane
 134     Suna nan, su tumaki tasa'in , I.D. Sankey
 135     Wa zai ceci duniya? Yesu ne, Yesu ne, Jesus Saves
 136     Yesu ne Mai Ceton duniya, Bilhorn
 137     In ƙyautar Allah ku ke so, E.F. Rimbault
 138     Labarin gafara da daɗin ji ya ke, Need
 139     Sai in ba ku labarin nan, zance mai ba da rai, P.P. Bliss
 140     Zamanin dā, Almasihu Ɗan Allah , C.H. Marsh
 141     Ga dubu dayawa a duniyan nan, P.P. Bliss
 142     Jinin Yesu mai daraja yana zubowa , James Mountain
 143     In za ka bi Mai Cetonmu, Duke Street
 143/2  In za ka bi Mai Cetonmu, Truro
 143/3  In za ka bi Mai Cetonmu, Rimington
 144     Allah. ya ba mu hasken rai domin mu haskaka, Sawley
 144/2  Allah. ya ba mu hasken rai domin mu haskaka, Azmon
 145     Cikin raina ga wahala, hutu na ke so, Stephanos
 146     Ko kun zo gun Yesu domin gafara, Washed in the Blood
 147     Kun ji shela a ke yi, Halleluya! , W.A. Ogden
 148     Wanda ya ke neman ceto daga zunubi, Battle Hymn
 149     Ya ku zukatan mutane, Courage, Brother
 149/2  Ya ku zukatan mutane, Galilee (Jude)
 150     Ya mutanen ƙasan nan, Musulmi da ama , James McGranahan
 151     Yesu yana bakin ƙofa, Galilee (Jude)
 151/2  Yesu yana bakin ƙofa, St. Andrew
 151/3  Yesu yana bakin ƙofa, Courage, Brother
 152     Zo wurin Yesu, kada ku ƙi, G.F. Root
 153     Ga ƙofa nan, buɗaɗɗiya, S.J. Vail
 154     Yesu yana so ya zauna , C.C. Williams
 155     Akwai haske yanzu cikin zuciyata , Gabriel
 156     Zo gare ni, masu kaya, W.W. Bentley
 157     Sai ku zo wurin Yesu, sai ku zo wurin Yesu, Spiritual
 158     Sai wata rana, in ji mutum, P.P. Bliss
 159     Alherin ceto, ga shi nan, Old 100th
 160     Yesu, Mai Ceto, 'na kiranku yau, G.C. Stebbins
 161     Babban malami ne ya zo da dare, G.C. Stebbins
 162     Zo, kowane mai zunubi, ka nemi gafarac, Minerva/Trust
 163     Babban mai magani 'na nan, J.H. Stockton
 164     Ni mai laifi ƃatacce, St. Oswald
 165     Wa ke da iko ya ceci duniya?, G.C. Hugg
 166     Wannan labarin Yesu kullum in riƙa ji, Evangel
 167     Ya Allah Uba, ga ni nan, Angelus
 168     Ya Almasihu, ga ni nan, E.F. Rimbault
 169     Ya Yesu Ubangijina, Woodworth
 170     Yesu, Dutsen Cetona, bar in ƃuya wurinka, Toplady
 171     Yesu Ubangijinmu ne, F. Belden
 172     Ubangiji ya ce, ku zo gare ni duk , All to Christ
 173     Allah ya yi alkawari zancen ceto, P.P. Bliss
 174     Na ji kiranka yanzu, ya Ubangijina, L. Hartsough
 175     Jinin Yesu ya ba da shi saboda laifinmu, W. Cowper
 176     Na ta da idona wurin Mai Cetona, Olivet
 177     Yesu, ja ni wurinka, wurinka sai daɗi, W. H. Doane
 178     Yesu mai jin tausayi, ga ni nan a gabanka, Toplady
 179     Na ji kiranka, ya Mai Cetona, W. H. Doane
 180     A cikin Yesu na sami rai, a cikinsa kaɗai, J. McGranahan
 181     A cikin zuciyata na ji muryar Mai Cetona, Vox Dilecti
 181/2  A cikin zuciyata na ji muryar Mai Cetona, Kingsfold
 182     Da cuta da gajiya a jeji can na ke, A.J. Gordon
 183     Cikin Yesu Almasihu zan dogara, Southgate
 184     Ya Yesu, kayan adona , Solid Rock
 185     Yesu Mai Ceto, zo wurinmu, Assurance
 186     Yesu ya karƃe ni, R. Lowry
 187     Na sami ceto ta wurin Yesu, D.B. Towner
 188     Dā ina zaune cikin duhuna, J. McGranahan
 189     Dā, ban san labarin Yesu ba, Calvary
 190     Yesu ya zo da ƙaunarsa, C.C. Gabriel
 191     Dā, na zauna cikin zunubi, Calvary
 192     Ya Yesunmu, mun taru wurinka, Ellers
 193     Kamar ruwa ya kan sauko , CWM Rhondda
 194     Ka zo da Ruhunka, ya Allah, bisanmu, Carlisle
 195     Mai fansarmu, da za ya hau ya bar mai taimako, St. Cuthbert
 196     Ya Yesu, Ruhunka kaɗai zai juye zuciyarmu, William J. Kirkpatrick
 197     Ya Ruhun Allah, Ruhun rai, ka ji addu'armu, Ortonville
 197/2  Ya Ruhun Allah, Ruhun rai, ka ji addu'armu, Winchester Old
 197/3  Ya Ruhun Allah, Ruhun rai, ka ji addu'armu, Beatitudo
 198     Ku yi ta wa'azi wurin mutane duk, Comforter
 199     Ya Ruhun Allah, zo yanzu , Melita
 200     Ruhu na alheri, zo, ni da kaina ina so, Toplady
 201     Ruhun iko, zo gare mu, John R. Sweney
 202     Huro da Ruhunka, cika ni, Allahna, Carlisle
 202/2  Huro da Ruhunka, cika ni, Allahna, Trentham
 203     Ya Allahnmu na Bethel, kai mai jin addu'armu, St. Anne
 204     Ka bishe ni, ya Jehovah, CWM Rhondda
 205     Ka bi da ni, ya Ubangijina, Sandon
 206     Lokacin da ka ke shan wahala fa, Edwin O. Excell
 207     Yesu, Ɗan Allah, Mai Ceto ne, shi za ya tsare ka, W.S. Martin
 208     Yabi Yesu, ku bayinsa, German Melody
 209     Ubangiji, ka bishe ni, All the Way
 210     Sai ku nemi shawara gun Yesu fa, Promises
 211     Ya Yesu, ga ni gabanka, Scott
 212     Muna tafiya yau cikin hanyar Yesu, Trust and Obey
 213     Inda ya kai ni, zan tafi, J.M. Black
 214     Alherin Yesu, Ubangijina, J. McGranahan
 215     A cikin duniyan nan yanzu, C.H. Gabriel
 216     Yesu Mai Ceto, ni ya ke so, R. Harkness
 217     Ya Hasken ƙauna, ƙaunar Allahna, Sandon
 218     A cikin dukan halin da mu ke, da murna da wahala, Wiltshire
 219     Cikin sunan Ubangiji, Angel's Song
 220     Ta wurin ƙaunar Mai Ceto, sai lafiya, Southgate
 221     Almasihu, pa babba, kai ne dutsen cetonmu, Hollingside
 221/2  Almasihu, pa babba, kai ne dutsen cetonmu, Martyn
 222     Da duniyan nan da girmanta da yawan daɗin rai , Home, Sweet Home
 223     Mai Ceto yana ƙaunata, Dominus Regit Me
 224     Yesu mu ke so don ya cece mu, Showater
 225     Yesu, kai ni wurinka, kar in ratse hanyarka, F.M. Davis
 226     Allah yana kusa, shi Ubanmu ne, St Cyril
 227     Ekklesiyar Almasihu, jama'ar Masu Bi, Aurelia
 228     Yesu ya cece ni, za ya taya ni, Marchel Davis
 229     Yesu, ko tunawa da kai abu mai daɗi ne, St. Agnes (Dykes)
 230     Albarka tana kan mutum wanda bai ratse ba, Evan
 230/2  Albarka tana kan mutum wanda bai ratse ba, St. Agnes (Dykes)
 231     Yesu ya fi anna bawa duka, Dayton
 232     Mai kiwona shi Yesu ne, S.J. Vail
 233     Ya Almasihu, kai mai ɗaukar zunubai, Olivet
 234     Ina yabon sunan Yesu, shi ne Mai Cetona, W.S. Hays
 235     Kusa da Yesu zan riƙa bi, C.H. Morris
 236     In san ka, Yesu, na ke so, Maryton
 237     Bari nufin Mai Cetona ya bishe ni koyaushe, St. Leonards
 238     Ya Yesu, Ubangijinmu, Fill me now
 240     Ya Yesu Almasihu, na zo gare ka yau, Aurelia
 241     Yesu, ina roƙonka, ina neman cetonka, Worship
 241/2  Yesu, ina roƙonka, ina neman cetonka, Lebbaeus
 242     Dukan sarautar duniyan nan, Duke Street
 242/2  Dukan sarautar duniyan nan, Truro
 243     Ni Allahnka ne, Ubangijinka, Eventide
 244     Ya Yesu Mai Cetona, ga ni nan a giciyenka, William Gustavus Fischer
 245     Yi nufinka cikin nawa rai, Adelaide
 246     Ƙaunar Allah, ba kamarta , Hyfrdol
 246/2  Ƙaunar Allah, ba kamarta , Beecher
 247     Ya Ubangiji, mallake ni , Adelaide
 248     Cikin zukatanmu duka, sai mu bincike yanzu , Converse/Erie
 248/2  Cikin zukatanmu duka, sai mu bincike yanzu , Blaenwern
 249     Ya Yesu Mai Ceto, ka ba ni sabon rai, W.H. Doane
 249/2  Ya Yesu Mai Ceto, ka ba ni sabon rai, James McGranahan
 250     Na zo gare ka, ya Allahna, C.H. Morris
 251     Yesu Mai Ceto 'na kiran duk ƴan Ekklesiyarsa , James McGranahan
 252     Ya Ubanmu, sa albarka , Pleading Saviour
 253     Ya Allahna, ƙarfafa ni, Es Ist Kein Tag
 254     Allahna, ka keƃe ni, tsarkake ni dominka, Nottingham
 255     Ina gaskata da Yesu, Ubangijina, Bullinger
 256     Ya Mai Ceton duniya duka, Contemplation
 256/2  Ya Mai Ceton duniya duka, Converse
 257     Ina da aiki nan, Allah zan ɗaukaka, Rescue
 258     Ga masu bacewa, sai ku cece su, Rescue
 259     Muryar Makiyayi ce , W.A. Ogden
 260     Yesu Ubangijinmu ne, shi ne Sarkinmu, P.P. Bliss
 261     Zo, ku ji umarnin Yesu, Spiritual
 262     Da jininsa ya fansa, da ransa ne ya biya , Greenland
 263     Yesu Ubangijinmu ne, Cwm Rhondda
 264     Zo, mu ba da shaida, duniya duk ta ji, P.P. Bliss
 265     Muna zuwa wurin Yesu, Mai Ceto, J. McGranahan
 266     Tashi, mu kama aiki, aikin Ubangiji, L. Mason
 267     Ko zan tafi da hannu wofi , G. Stebbins
 268     Yesu ne ya ba mu suna, mu da mu ke binsa nan, Roll Call
 269     Zumuntar Masu Bi da daɗi kamar me!, Dennis
 270     Yesu Ɗan Allah ne, Mai Ceton duniya, J. McGranahan
 271     Ba da labarin mutuwar Yesu, E.S. Ufford
 272     Ta da ido, ka duba gonaki , Harvest
 273     Ubangijin girbi 'na kiranmu, G.F. Root
 274     Yesu ni ne naka, zan bi ka kuwa, E.O.Excell
 275     A cikin ikonka, ya Yesu Kristi, Finlandia ©
 276     Mai Bin Ubanginmu, ka kama hanyarsa, Llangloffan
 277     Ina cikin yaƙi, magautana kuwa, Eudoxia
 277/2  Ina cikin yaƙi, magautana kuwa, Merrial
 278     Mai Ceto nawa Yesu ne, J.R. Sweney
 279     Mu ƴan yaƙin Yesu ne, gaba mu ke yi , St. Gertrude
 280     Ƴan yaƙin Almasihu, ku sa sulkenku fa, Franconia
 281     Yaƙi 'na nan, yaƙi na Almasihu ne, Leila N. Morris
 282     Ƴan tumaki ne mu a tsakiyar kerketai, Franconia
 283     Yesu mu ne naka, kai ka saye mu, Armageddon
 284     Ya Almasihu, sarkin tsarkakanka, Sine Nomine
 285     Ku yi ƙarfin zuciya cikin Allahnmu, P.P. Bliss
 286     Shi Yesu ne Mai Nasara a bisa Maƙiyi, I.D. Sankey
 287     Ya ku ƴanuwa, bar bin duniya, W.F. Sherwin
 288     Mu tashi tsaye, dukan ƴan yakin giciye, Webb
 289     Sunan Yesu shi ne mafi ɗaukaka , J. McGranahan
 290     Ku zo, ku Masu Bi, mu tashi gaba ɗaya, Marching to Zion
 291     Su magauta dayawa ne a kewaye da mu, I.D. Sankey
 292     Yaƙi Yana nan gaba da Shaiɗan, W.F. Sherwin
 293     Shi wanda zai daure da duk wahalai, Monks Gate
 294     Ga shaidar kawar a tsoro, ita ce giciye, St. Stephen
 295     Albarkacin Allah 'na zuwa , James McGranahan
 296     Ina son Mai Ceto, Yesu, J. McGranahan
 297     Ya ƙaunar Almasihu, Ban san iyaka ba, I. D. Sankey
 297/2  Ya ƙaunar Almasihu, Ban san iyaka ba, St. Christopher
 298     Yesu ya sauko nan, Halleluya, Madrid
 299     Yesu ne ya yiwo gafara , Sunshine
 300     Salama ta Allah kamar kogi ce, Wye Valley
 301     Alherin Ubangijina abin mamaki ne, Amazing grace
 302     Ƙauna daga Allah ce, wannan na , Charity
 303     Yesu yana ƙaunarmu, wannan na , China
 304     Yesus ya zo daga Sama domin ya cece ni, E.O. Excell
 306     Sa'ad da uwaye sun kawo ƙanƙanana, Salem
 307     Yara ƙanƙanana, ƙeta sai ku ƙi, Glenfinlas
 308     Sunan wani yaro fa, Daniel ke nan, P.P. Bliss
 309     In ka karanta cikin Matta fa, E.O.Excell
 310     Mu ƙanƙananan yara ne, Alstone
 311     Duniyan nan ba gaskiya, duniya tana wucewa, Samuel Ashmead
 312     An kafa birni dai, ba nan ya ke ba, Happy Land
 313     Babu sauran wahala in Yesu ya zo, I. D. Sankey
 314     Akwai ƙasa mai haske a can , J.P. Webster
 315     Zo, mu yabi ƙaunar Yesu, Heaven
 316     Duba taron nan mai girma , Contemplation
 316/2  Duba taron nan mai girma , Converse
 317     Ga taro can mai girma kuwa, har ba mai ƙirgawa, St. Anne
 317/2  Ga taro can mai girma kuwa, har ba mai ƙirgawa, St. Asaph
 318     Ku zo, mu tafi can, B. B. McKinney
 319     Rayukan duk jama'a a gabanka su ke, Alford
 320     Sabuwar Urushalima amaryar Yesu ce, Ewing
 321     Ran da aikinmu ya ƙare cikin wannan duniya, Roll Call
 322     Ya tsarkaka na Allahnmu, Beati
 323     A mulkinka, Ubangiji, Laus Deo
 324     Sahihiyar ƙauna dai ta fi kwatanci, Perfect Love
 325     Ya Allah, mai ƙauna, Adeste Fideles
 326     Ya Ubangiji Allahnmu, Old 100th
 327     Mun kawo ƴaƴanmu, Yesu, Tallis' Canon
 328     Tafiyarmu a duniya ta kusa ƙarewa, Rutherford
 329     Ya Yesu, rijiyar kwanciyar rai, Stella
 330     Ku ta da zuciyarku, kada ta ƃaci kuwa, Nearer Home
 331     Ka haƙura, ya raina, haƙura, Finlandia ©
 332     Akwai gidan zamana cikin birnin Allah, No Night There
 333     Ubangijinmu ya raka ka, W.G. Tomer
 334     Ya Allah, muka shuka iri a gonarmu, Wir Pflugen
 335     Damuna ta faɗi, ana ta yin ruwa , George A. Minor
 336     Zo, mu yabi Allahnmu , Monkland
 337     Mutanen dā sun kawo amfanin gonarsu, Holyrood
 338     Mu bubbuɗe zukatanmu , Golden Sheaves
 339     Uba na Sama, Allahnmu, ka dubi ƙasarmu, Dublin
 340     Ya Ubangiji, Allahnmu, ka sa albarkarka , Sawley
 341     Ya Ubangijinmu, dube mu duk , British National Anthem
 342     Muna roƙon Ubangiji Allah , Pax Tecum
 401     Y01 - Yesu, Ubangijina, Toplady
 402     Y02 - Yesu yana son mutane, G. F. Root
 403     Y03 - Cikin raina daɗi na ke ji, In my heart
 404     Y04 - Ya biya dukan bashin laifina, Grace there is
 406     Y06 - Kyautar Allah, ceto ne fa, The best Friend
 407     Y07 - Murna zan yi, murna zan yi, Glory Song
 408     Y08 - Wata rana za ya zo, Bye and Bye
 409     Y09 - Yesu ya je Kalfari domina, All the way to Calvary
 410     Y10 - Yesu, Yesu, ina son in bi ka, Follow, follow
 412     Y12 - Yesu, Yesu, Yesu, Jesus, Jesus, Jesus
 413     Y13 - Na ɓoye Maganarka, Thy Word is a Lamp
 414     Y14 - Kada ka ji tsoro ko ka yi fargaba, How firm a foundation
 415     Y15 - Mu za mu je shaida shi, Here we go round
 417     Y17 - Mai jin addu’a yana nan, I love Him better
 418     Y18 - Yesu ya kankare su, ya shafe zunubanmu, God has blotted them out
 419     Y19 - Domin Yesu shi Ɗan Allah ne, Never thirst
 420     Y20 - Na sami ƙaunar Allah wurin Yesu, I've got the joy
 422     Y22 - Ni, na yi shiri, ni zan bi Yesu , I have decided
 424     Y24 - Dā da wani yaro, sunansa Dawuda ne, Only a boy
 426     Y26 - Marmarina in gami Yesu, To be like Jesus
 427     Y27 - Ya tafi, ya tafi, ya tafi, Rolled away
 428     Y28 - Tun Yesu ya zo wurina, What a wonderful
 429     Y29 - Ga fitilata, sai ta haskaka, This little light
 430     Y30 - Haske, haske cikin raina yau, Sunlight
 431     Y31 - Ku zo, zo, zo, zo, Little brown church
 432     Y32 - Sunan Yesu ne mafifici, Sweetest Name
 433     Y33 - Zo gun Yesu, zo gun Yesu, Frere Jacques
 434     Y34 - Ya kamata duk su ji, Everybody ought to know
 435     Y35 - Maganar Allah hamma, Book of books
 436     Y36 - Ni, ina son Yesu, O, How I love Jesus
 437     Y37 - Ya cece ni, ya cece ni, Love lifted me
 438     Y38 - Shi za mu ji domin mu bi, Under His wings
 439     Y39 - Yana zuba, yana zuba, Running Over
 440     Y40 - Shaida bishara ko’ina, Brighten the corner
 442     Y42 - Mu ne ƴanƴan Yesu, I belong to the king
 444     Y44 - Littafi Mai Tsarki, abincin rai ne shi, The B-I-B-L-E
 445     Y45 - Ҡofa ɗaya, ita kaɗai, One door
 446     Y46 - Zo gun Yesu, zo gun Yesu, Come to Jesus